Miliyoyin jama'a ne suka yi gangamin nuna goyon bayan Iran

Miliyoyin jama'a ne suka yi gangamin nuna goyon bayan Iran da kuma miƙa ta'aziyyar rasuwar Sayyid Ali Khamene'i wanda ya yi shahada ne sakamako hare-haren Amurka da Isra'ila ranar Asabar.

Post a Comment

0 Comments